Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 7:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran ashirin da uku ga watan bakwai, sai sarki ya sallami jama'a su koma gidajensu, suna ta murna da farin ciki a zuciyarsu saboda alherin da Ubangiji ya nuna wa Dawuda, da Sulemanu, da kuma jama'arsa Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Tar 7

gani 2 Tar 7:10 a cikin mahallin