Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 6:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ka ji addu'arsu da roƙe-roƙensu, daga wurin zamanka a Sama, ka sa su yi nasara, ka biya musu muradinsu, ka gafarta wa jama'arka waɗanda suka yi maka zunubi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:39 a cikin mahallin