Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 6:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

in sun tuba da zuciya ɗaya, a ƙasar da aka kai su, in sun fuskanci ƙasarsu wadda ka ba kakanninsu, da birnin da ka zaɓa, suka yi addu'a, suna kuma fuskantar Haikalin nan da na gina domin sunanka,

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:38 a cikin mahallin