Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 6:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ka ji daga Sama wurin zamanka, ka kuwa aikata bisa ga dukan irin roƙon da baƙon ya yi gare ka. Domin ta haka sauran al'umman duniya za su san sunanka, su kuma yi tsoronka, yadda jama'arka Isra'ila suke yi, za su kuma sani cewa wannan Haikali da na gina, ana kiransa da sunanka.

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:33 a cikin mahallin