Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 6:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Haka kuma baƙo wanda ba cikin jama'arka Isra'ila yake ba, idan ya taho daga wata ƙasa mai nisa saboda girman sunanka da ƙarfin ikonka, in ya zo ya yi sujada, yana fuskantar Haikalin nan,

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:32 a cikin mahallin