Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan firistoci suka shigar da akwatin alkawari na Ubangiji a wurinsa, wato a Wuri Mafi Tsarki na cikin Haikalin, a ƙarƙashin fikafikan kerubobi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 5

gani 2 Tar 5:7 a cikin mahallin