Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Sulemanu da dukan taron mutanen Isra'ila waɗanda suka hallara a gaban akwatin suka yi ta miƙa hadayun tumaki da bijimai masu yawan gaske, har ba su ƙidayuwa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 5

gani 2 Tar 5:6 a cikin mahallin