Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 34:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarkin ya miƙe tsaye a inda yake, ya yi alkawari a gaban Ubangiji, cewa zai bi Ubangiji, ya kiyaye umarnansa, da farillansa, da dokokinsa da zuciya ɗaya, da dukan ransa. Zai yi aiki da alkawarin da yake rubuce a wannan littafi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 34

gani 2 Tar 34:31 a cikin mahallin