Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 34:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki ya haura zuwa Haikalin Ubangiji tare da dukan mutanen Yahuza, da mazaunan Urushalima, da firistoci, da Lawiyawa, da dukan jama'a, babba da yaro. Sai ya karanta dukan maganar da take a littafin alkawari wanda aka gāno a Haikalin Ubangiji, a kunnen dukansu.

Karanta cikakken babi 2 Tar 34

gani 2 Tar 34:30 a cikin mahallin