Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 32:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hezekiyan nan kuwa ya datse ruwan da yake gangarawa daga kogin Gihon, ya karkatar da su su gangara zuwa wajen yammacin birnin Dawuda. Hezekiya ya arzuta da dukan ayyukan da ya yi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:30 a cikin mahallin