Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 32:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana kuma da ɗakunan ajiya na hatsi, da na ruwan inabi, da na mai. Yana da wuraren turke shanu na kowane iri, yana kuma da garkunan tumaki.

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:28 a cikin mahallin