Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 32:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hezekiya yana da dukiya ƙwarai, yana kuma da girma. Sai ya gina wa kansa taskoki inda zai ajiya azurfa, da zinariya, da duwatsu masu daraja, da kayan yaji, da garkuwoyi, da dukan tasoshi, da kwanoni masu daraja.

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:27 a cikin mahallin