Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 32:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka Ubangiji ya ceci Hezekiya da mazaunan Urushalima daga hannun Sennakerib Sarkin Assuriya, daga kuma hannun dukan maƙiyansa, ya hutar da su ta kowace fuska.

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:22 a cikin mahallin