Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 32:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya aiki mala'ika wanda ya karkashe manyan jarumawa, da sarakunan yaƙi, da shugabanni, da kowane riƙaƙƙen soja, da sarkin yaƙi da yake a sansanin Sarkin Assuriya. Sai ya koma ƙasarsa cike da kunya. Sa'ad da ya shiga gidan gunkinsa, sai waɗansu daga cikin 'ya'yan cikinsa suka kashe shi da takobi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:21 a cikin mahallin