Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 32:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan waɗannan abubuwa, da waɗannan ayyukan aminci, sai Sennakerib, Sarkin Assuriya, ya kawo wa Yahuza yaƙi, ya kafa sansani kewaye da garuruwa masu garu, yana zaton zai ci su da yaƙi su zama nasa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:1 a cikin mahallin