Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 31:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa Hezekiya ya yi a dukan Yahuza, ya aikata abin da yake daidai, da aminci, a gaban Ubangiji Allahnsa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 31

gani 2 Tar 31:20 a cikin mahallin