Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 31:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai mutane a garuruwa da yawa waɗanda aka sa don su rarraba wa 'ya'yan Haruna, firist, maza kuwa, waɗanda suke zaune a gonaki na ƙasar garuruwansu su ba kowane namiji da aka rubuta na Lawiyawa, nasa rabo.

Karanta cikakken babi 2 Tar 31

gani 2 Tar 31:19 a cikin mahallin