Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 31:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da su kuma waɗanda aka rubuta bisa ga asali, 'yan samari masu shekara uku zuwa sama, duk dai waɗanda za su shiga Haikalin Ubangiji don yin hidima, kamar yadda aka tsara, bisa ga matsayinsu yadda aka karkasa su.

Karanta cikakken babi 2 Tar 31

gani 2 Tar 31:16 a cikin mahallin