Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 31:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Eden, da Miniyamin, da Yeshuwa, da Shemaiya, da Amariya, da Shekaniya suna taimakonsa da zuciya ɗaya a biranen firistoci, don su rarraba wa 'yan'uwansu rabonsu, tsofaffi da yara, duka ɗaya ne, bisa ga ƙungiyoyinsu,

Karanta cikakken babi 2 Tar 31

gani 2 Tar 31:15 a cikin mahallin