Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 28:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahaz yana da shekara ashirin sa'ad da ya ci sarauta, ya yi shekara goma sha shida yana mulki a Urushalima. Amma shi bai yi abin da yake daidai a gaban Ubangiji kamar yadda kakansa Dawuda ya yi ba.

Karanta cikakken babi 2 Tar 28

gani 2 Tar 28:1 a cikin mahallin