Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 26:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A Urushalima ya yi na'urori waɗanda gwanayen mutane ne suka ƙago don a sa su a hasumiya, da kan kusurwoyi, don a harba kibau, da manyan duwatsu. Da haka sunansa ya bazu ko'ina, gama ya sami taimako mai banmamaki, har ya zama mai ƙarfin gaske.

Karanta cikakken babi 2 Tar 26

gani 2 Tar 26:15 a cikin mahallin