Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 24:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk lokacin da Lawiyawa suka kawo wa 'yan majalisar sarki babban akwatin sa'ad da suka gan shi cike da kuɗi, sai magatakardan sarki, da na'ibin babban firist, su zo su juye kuɗin da suke cikin babban akwatin, sa'an nan su mayar da shi a inda yake. Haka suka yi ta yi kullum, har suka tara kuɗi masu yawan gaske.

Karanta cikakken babi 2 Tar 24

gani 2 Tar 24:11 a cikin mahallin