Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 24:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan sarakuna, da dukan jama'a, suka yi farin ciki, suka kawo kuɗin da aka aza musu, suka zuba a babban akwatin, har ya cika.

Karanta cikakken babi 2 Tar 24

gani 2 Tar 24:10 a cikin mahallin