Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 21:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana da shekara talatin da biyu, ya ci sarauta, ya yi shekara takwas yana mulki a Urushalima, ba wanda ya yi baƙin cikin mutuwarsa. Aka binne shi a birnin Dawuda, amma ba a kaburburan sarakuna ba.

Karanta cikakken babi 2 Tar 21

gani 2 Tar 21:20 a cikin mahallin