Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 21:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana nan a ƙarshen shekara biyu, sai cutar ta sa hanjinsa ya zubo, ya kuwa rasu saboda tsananin ciwo. Jama'arsa ba su hura masa wuta ta girmamawa kamar yadda aka yi wa kakanninsa ba.

Karanta cikakken babi 2 Tar 21

gani 2 Tar 21:19 a cikin mahallin