Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 21:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

amma ka bi irin halin sarakunan Isra'ila, har ka sa Yahuza da mazaunan Urushalima su zama marasa aminci, yadda gidan Ahab ya yi, ka kuma karkashe 'yan'uwanka, waɗanda kuke uba ɗaya, waɗanda suka fi ka kirki,

Karanta cikakken babi 2 Tar 21

gani 2 Tar 21:13 a cikin mahallin