Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 21:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai annabi Iliya ya rubuta masa wasiƙa ya ce, “Ga abin da Ubangiji Allah na tsohonka Dawuda ya ce, ‘Da yake ba ka bi halin tsohonka Yehoshafat ba, da halin Asa Sarkin Yahuza,

Karanta cikakken babi 2 Tar 21

gani 2 Tar 21:12 a cikin mahallin