Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 20:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Idan wani mugun abu ya same mu, kamar takobi, ko hukunci, ko annoba, ko yunwa, to, za mu tsaya a gaban wannan gida, a gabanka kuma, gama sunanka yana cikin gidan nan, idan mun yi maka kuka saboda wahalarmu, kai kuwa za ka ji, ka cece mu.’

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:9 a cikin mahallin