Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 19:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amariya, babban firist, shi ne zai shugabance ku a kan dukan al'amuran da suke na wajen Ubangiji. Zabadiya, ɗan Isma'ilu mai mulkin gidan Yahuza, shi ne shugabanku a kan dukan al'amuran da suke na wajen sarki. Lawiyawa kuwa su zama muhimman ma'aikatanku. Kada ku ji tsoro a cikin aikinku, Ubangiji kuwa ya kasance tare da masu gaskiya.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 19

gani 2 Tar 19:11 a cikin mahallin