Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 19:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A duk lokacin da 'yan'uwanku daga birane suka kawo muku maganar wata shari'a, wadda ta shafi zub da jini, ko karya shari'a, ko umarni, ko dokoki, ko farillai, sai ku koya musu, don kada su aikata laifi a gaban Ubangiji, don kada hasala ta same ku, ku da 'yan'uwanku. Abin da za ku yi ke nan, don kada ku yi laifi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 19

gani 2 Tar 19:10 a cikin mahallin