Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 13:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba ku kori firistocin Ubangiji, 'ya'yan Haruna, maza, da Lawiyawa ba, kuka yi wa kanku firistoci kamar na al'umman sauran ƙasashe? Duk wanda ya zo ya miƙa ɗan bijimi da raguna bakwai don ya tsarkake kansa, ya zama firist na gumaka ke nan, ba na Allah ba.

Karanta cikakken babi 2 Tar 13

gani 2 Tar 13:9 a cikin mahallin