Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 13:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu kuma, so kuke ku ƙi mulkin Ubangiji wanda yake hannun 'ya'yan Dawuda, maza, saboda yawan da kuke da shi, da gumakan maruƙan zinariya da kuke da su, waɗanda Yerobowam ya yi muku.

Karanta cikakken babi 2 Tar 13

gani 2 Tar 13:8 a cikin mahallin