Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 13:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Yahuza suka yi kūwwar yaƙi. Da suka yi kuwwar yaƙin sai Ubangiji ya sa Yerobowam da dukan jama'ar Isra'ila su gudu a gaban Abaija da Yahuza.

Karanta cikakken babi 2 Tar 13

gani 2 Tar 13:15 a cikin mahallin