Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 10:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai matasa waɗanda suka girma tare da shi, suka ce masa, “Ga abin da za ka faɗa wa jama'an nan da suka ce maka, tsohonka ya tsananta musu, yanzu sai ka sawwaƙa musu, ‘Ƙaramin yatsana ya fi ƙugun ubana kauri!

Karanta cikakken babi 2 Tar 10

gani 2 Tar 10:10 a cikin mahallin