Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 8:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai sarki ya ce wa Hazayel, ɗaya daga cikin fādawansa, “Ka ɗauki kyauta, ka tafi wurin annabin Allah ka sa ya roƙar mini Ubangiji ko zan warke daga wannan cuta.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:8 a cikin mahallin