Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 8:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki Yehoram ya koma zuwa Yezreyel don ya yi jiyyar raunukan da Suriyawa suka yi masa sa'ad da yake yaƙi da Hazayel Sarkin Suriya. Sai Ahaziya, ɗan Yoram, Sarkin Yahuza ya tafi ya ziyarci Yehoram ɗan Ahab cikin Yezreyel saboda yana ciwo.

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:29 a cikin mahallin