Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 8:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Ahaziya kuwa ya tafi tare da Yehoram ɗan Ahab don su yi yaƙi da Hazayel, Sarkin Suriya, a Ramot cikin Gileyad. Suriyawa suka yi wa Yehoram rauni.

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:28 a cikin mahallin