Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 7:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka ce wa junansu, “Ba mu kyauta ba. Yau ranar albishir ce, idan mun yi shiru, mun jira har safe, wani mugun abu zai same mu. Domin haka bari mu tafi mu faɗa a gidan sarki.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 7

gani 2 Sar 7:9 a cikin mahallin