Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kutaren nan suka zo sansanin, sai suka shiga wata alfarwa, suka ci suka sha. Suka kwashe azurfa, da zinariya, da tufafi, suka tafi suka ɓoye. Suka koma suka shiga wata alfarwa kuma, suka kwashe abubuwan da suke cikinta. Suka tafi suka ɓoye su.

Karanta cikakken babi 2 Sar 7

gani 2 Sar 7:8 a cikin mahallin