Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 7:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaya daga cikin fādawan sarki ya ce, “A sa waɗansu mutane su ɗauki dawakai biyar da suka ragu cikin birnin, idan ba su tsira ba, za su zama kamar sauran Isra'ilawan da suka riga suka mutu. Bari mu aika, mu gani.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 7

gani 2 Sar 7:13 a cikin mahallin