Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 7:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki ya tashi da dare ya ce wa fādawansa, “Bari in faɗa muku irin shirin da Suriyawa suka yi a kanmu. Sun sani muna fama da yunwa, domin haka suka fita daga sansanin suka ɓuya a karkara, suna nufin sa'ad da muka fita daga birnin, sai su kama mu da rai, sa'an nan su shiga birnin.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 7

gani 2 Sar 7:12 a cikin mahallin