Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 5:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na'aman kuwa ya ce, “Da yake ka ƙi ka karɓa, ina roƙonka, ka ba baranka labtun alfadari biyu na ƙasa, gama nan gaba baranka ba zai ƙara miƙa hadaya ta ƙonawa ko baiko ga wani gunki ba, sai dai Ubangiji.

Karanta cikakken babi 2 Sar 5

gani 2 Sar 5:17 a cikin mahallin