Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana Elisha ya wuce zuwa Shunem inda wata mace take da zama, sai ta gayyace shi cin abinci. Don haka duk lokacin da ya bi ta wannan hanya, sai ya ratsa ta gidanta, ya ci abinci.

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:8 a cikin mahallin