Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta koma ta faɗa wa annabi Elisha, shi kuwa ya ce mata, “Ki je ki sayar da man, ki biya bashin, abin da ya ragu kuwa ki ci, ke da 'ya'yanki.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:7 a cikin mahallin