Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 20:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran ayyukan Hezekiya da dukan ƙarfinsa, da yadda ya yi tafki da wuriyar ruwa don ya kawo ruwa cikin birnin, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuza.

Karanta cikakken babi 2 Sar 20

gani 2 Sar 20:20 a cikin mahallin