Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 18:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sarkin Assuriya ya aiki Tartan, da Rabsaris, da Rabshake, tare da sojoji da yawa daga Lakish zuwa ga sarki Hezekiya a Urushalima. Suka haura zuwa Urushalima, suka tsaya kusa da wuriyar ruwan kududdufi wanda yake kan tudu, wanda yake a kan karauka zuwa wurin wanki.

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:17 a cikin mahallin