Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 18:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin sai Hezekiya ya kankare zinariyar da aka dalaye ƙofofi da madogaran ƙofofin Haikalin Ubangiji da ita, ya ba Sarkin Assuriya.

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:16 a cikin mahallin