Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 17:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan al'ummai suka yi wa Ubangiji sujada, amma suka kuma yi ta bauta wa gumakansu. Haka kuma 'ya'yansu da jikokinsu suka yi kamar yadda kakanninsu suka yi. Haka suke yi har wa yau.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:41 a cikin mahallin