Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 15:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shallum ɗan Yabesh ya ci sarauta a shekara ta talatin da tara ta sarautar Azariya Sarkin Yahuza. Ya yi mulki wata ɗaya a Samariya.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:13 a cikin mahallin