Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 14:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran ayyukan Yerobowam na biyu, da dukan abin da ya yi, da ƙarfinsa, da yaƙi da ya yi, da yadda ya ƙwato wa Isra'ila Dimashƙu da Hamat waɗanda suke na Yahuza, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Sar 14

gani 2 Sar 14:28 a cikin mahallin